Tsohuwar Jaruma Fati Ladan – Na Samu Kwanciyar Hankali Sosai a Rayuwar Aure Na

Na Samu Kwanciyar Hankali Sosai a Rayuwar Aure Na – Tsohuwar Jaruma Fati Ladan

Daya daga cikin manyan tsofaffin jaruman kannywood mata bayan shekaru da yin aurenta ta fito ta bayyana a iya zamwn da tayi da mijin ta da yaran da suka haifa yasa ta fahimta aure yafi mata harkar fim.

Jarumar tana daya daga cikin jaruman Kannywood mata da Auren su yayi Matukar Albarka wanda tinda Allah ya kaita gidan mijinta har yau tana tare da mijinta.

Muna mata Addu’a Allah ya zaunarda ita a gidan mijinta lafiya alfarma Annabi SAW.

NOTE

All contents uploaded on 9JAGOSPELBLOG are product of their respective owners, No copyright infringement intended. Please check CopyRights page for faster resolutions on any any Copyright Infringement.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*