Music: Lamech Jallo Tambo – Mu Yi Aniya

Music: Lamech Jallo Tambo - Mu Yi Aniya
Music: Lamech Jallo Tambo – Mu Yi Aniya

A sensational Gospel Music Minister from Northeastern part of Nigeria Lamech Jallo Tambo is here with a soul lifting single titled Muyi Aniya.

The song is inspired based on the book of Mathew 24:22 (New International Version)
That says “Now learn this lesson from the fig tree: As soon as its twigs get tender and its leaves come out, you know that summer is near.”

Let’s get ready for Jesus’ coming The happenings in the world to day shows that the world has come to the end. Let’s not think that Christ will not come back again.

Lyrics of Mu yi Aniya by Lamech Jallo Tambo

Chorus

Muyi aniya 3 ×
Domin baure yana tofowa
In baure yana tofowa 3×
Mun san bazara tana isowa 3×

Verse 1

Wani yana cewa tun zamanin kakanen mu an ce Yesu ya kusan dawowa harsun mutu bai dawo ba
Zamanin babanen mu, sun yi ta rudin mu wai Yesu ya kusan dawowa har sun tsufa bai dawo ba
Kun dawo zamanin mu maimakon ku bar mu more duniya ku bar mu mu ji dadin mu ko bai dawo ba ai mun more
Mu yi aniya

Verse 2

Yan uwana Krista, mu dena rudin kan mu, in mun duba duniya yau mun san Yesu ya kusan dawowa.
Mu tuna akwai mutuwa, mutuwa bata kwankosa kofa yau in har ka mutu ai yesu yazo maka 2×.

Verse 3

Masu bin Yesu mu yi zaman mu da shiri ba mu san ranan zuwan Yesu ba, ko da dare ko da rana
Yesu ya ce mana akwai alamomin zuwan sa wanda in mun gani sun cika mun san lokaci fa yayi 3×

Bridge

Yake yake na ko ina a duniya
Ans: Baure yana tofowa
Girgizan kasa na ko ina a duniya
Ans: Baure yana tofowa.
Kiyaya yayi yawa a duniya
Ans: Baure yana tofowa
Zunubi yayi yawa a duniya
Ans: Baure yana tofowa
Zunubi yayi yawa a duniya
Ans: Baure yana tofowa
Kaunar Krista yan uwana tayi sanyi
Ans: Baure yana tofowa

Repeat chorus 2×


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *